Kumbon da Hukumar nazarin sararin samaniya ta Turai ta tura zuwa duniyar rana, a karon farko ya turo hotuna na farko da aka taɓa gani na ɓarin kudancin duniyar rana. Ana sa ran hotunan za su ƙara wa ...
Fannin ayyukan gwamnati na sauyawa cikin sauri, kuma da alama da dama daga cikin ayyukan da ake yi yanzu, nan gaba kaÉ—an za su iya gushewa. Wani bincike da cibiyar World Economic Forum (WEF), ta ...