Mako ɗaya bayan Donald Trump ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Amurka karo na biyu, tuni aka fara ganin inda gwamnatinsa za ta mayar da hankali. Zaɓabɓen shugaban ƙasar ya sanar da naɗa gomman mutane a ...
Binciken masanan dai ya nuna cewa maganin yana kunshe da sinadarin Diethylene glycol mai hatsarin gaske, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar tarin kananan yara a kasashen Gambia da Kamaru da kuma ...
Komawar da tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya yi zuwa jam'iyyar SDP, ya kawo karshen raÉ—e-raÉ—in da aka yi ta yi na jam'iyyar da El-Rufai zai koma, bayan da aka ga take-taken cewa ...